NIMET Ta Yi Hasashen Sake Samun Ambaliyar Ruwa | Aminiya

NIMET Ta Yi Hasashen Sake Samun Ambaliyar Ruwa

Yadda ambaliya ta shafe hanyar Bauchi zuwa Kano
Yadda ambaliya ta shafe hanyar Bauchi zuwa Kano
    Muhammad Auwal Suleiman Da Halima Djimrao


Domin sauke shirin latsa nan.

Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NIMET) ta yi hasashen za a sake samun ruwan sama kama da bakin kwarya wanda ka iya haifar da asarar rayuka da rugujewar gidaje a jihohi 17.

Toshe magudanan ruwa da shara na cikin abubuwan da ke jawo ambaliya, da ma haddasa cutar kwalara.

Ku biyo mu sannu a hankali domin jin yadda wannan lamari ke shafar rayuwar al’umma.