✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Obasanjo da Peter Obi sun gana da Wike a Landan

Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo da dan takarar Shugaban Kasa a Jam’iyyar LP, Peter Obi, sun gana da Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike, a birnin…

Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo da dan takarar Shugaban Kasa a Jam’iyyar LP, Peter Obi, sun gana da Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike, a birnin Landan na Birtaniya. 

Gwamna Wike da wasu gwamnonin jam’iyyar PDP a halin yanzu dai suna birnin Landan domin tsara dabarun tunkarar babban zaben 2023.

Ba a dai san ko menene dalilin tattaunawar tasu da Obasanjo ba.

Muna tafe da karin bayani…