Daily Trust Aminiya - Olympic: Sweden ta yi wa Amurka 3-0 a wasan farko

Olympic: Sweden ta yi wa Amurka 3-0 a wasan farko

Kasar Amurka ta kwashi kashinta a hannun Sweden inda Sweden tin ta yi mata ci 3-0 a wasan farko na neman gurbin shiga gasar Olympic na mata.

Kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasar Amurka, ta sha mamaki ne a wasan da aka buga a birnin Tokyo na kasar Japan ranar Laraba.

Sau hudu Amurka tana lashe gasar, baya ga tarihin da ta kafa kwallon mata kafar mata, inda taga 2019 Amurka, ta buga wasanni 44 ba tare da ta sha kaye ba.

Sai dai Sweden ta taka wa Amurkan burki a karawarsu ta ranar Laraba, inda Stina Blackstenius ta zura musu kwallo biyu.

’Yan dakikoki kadan fafin a tashi wasan kuma Lina Hurtig ta zura kwallo na uku a ragar Amurka.

Karin Labarai