Jam’iyyar PDP ta kasa ta kasa zaben shugaban Kwamitin Amintattunta bayan raba dare ana tattauna fito da shugaban ba tare da an fafata takara ba a ranar Talatar da ta gabata.
PDP ta kasa zaben sabon shugaban Kwamitin Amintattunta
Jam’iyyar PDP ta kasa ta kasa zaben shugaban Kwamitin Amintattunta bayan raba dare ana tattauna fito da shugaban ba tare da an fafata takara ba…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Sun, 13 Jan 2013 7:40:10 GMT+0100
Karin Labarai
5 hours ago
Sojoji sun dakile harin ISWAP a Borno

7 hours ago
Watan azumi muke, a guji caca — Naira Marley
