Tsohon mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Peter Rufa’i ya fara murmurewa daga dogon sumar da ya yi bayan ya yanke jiki ya fadi a ofishinsa da ke Legas a ranar Litinin da ta gabata.
Peter Rufai ya farfado daga sumar da ya yi
Tsohon mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Peter Rufa’i ya fara murmurewa daga dogon sumar da ya yi bayan ya yanke…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 19 Oct 2012 8:11:22 GMT+0100
Karin Labarai