✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ra’ayoyin ’yan Najeriya a kan rushe SARS

’Yan Najeriya sun bayyana ra’ayoyi mabambanta a kan rushe rundunar ’yan sandan SARS mai yaki da fashi. Wasuna sun bayyana goyon bayansu ga rushewar, wasu…

’Yan Najeriya sun bayyana ra’ayoyi mabambanta a kan rushe rundunar ’yan sandan SARS mai yaki da fashi.

Wasuna sun bayyana goyon bayansu ga rushewar, wasu kuma sun ce ba hakan ba ne mafita.

Ga yadda suka bayyana ra’ayoyinsu a cikin wannan bidiyo.