Daily Trust Aminiya - Ra’ayoyin ’yan Najeriya kan nadin sabbin Manyan Hafsoshin Tsaro
Subscribe
Dailytrust TV

Ra’ayoyin ’yan Najeriya kan nadin sabbin Manyan Hafsoshin Tsaro

A ranar 26 ga Janairu, 2021 Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada sabbin Manyan Hafsoshin Tsaron Najeriya.

Ga ra’ayoyin wasu ’yan kasar game da sabbin nade-naden: