Daily Trust Aminiya - Raddin Sheik Abduljabbar ga Ganduje
Subscribe
Dailytrust TV

Raddin Sheik Abduljabbar ga Ganduje

Fitaccen malamin Musulunci da Gwamnatin Jihar Kano ta rufe masallacinsa tare da hana shi yin wa’azi, Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ya yi raddi ga Gwamna Ganduje.