A ranar sallar idi karama Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Elrufa’i yayi alwashin yin sintiri akan iyakar jihar Kano da kaduna domin hana mutanen Kano shiga jihar Kaduna don gudun kada su yada annobar coronavirus a jihar Kaduna.
Ko ya kuke ganin matakin na Malam Nasiru El-Rufa’i? Ku bayyana mana ra’ayin ku, da jahohin da ku ke.
- Gwanan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-rufa’i a lokacin da yake sintiri a kan hanyar Kano da Kaduna
- Malam Nasiru El-Rufa’i a lokacin da yake sintiri a tsakaninwasu motocin sufuri
- Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Elrufa’i lokacin da yake sintirin tabbatar da dokar kullen da ya kafa tana aiki a kwanakin baya