✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ranar Yara Mata ta Duniya Tare da Zulaihat Muhammad

Ci gaba da aka samu a bangaren ilimin mata a da, da kuma yanzu, da ma irin kalubalen da ilimin mata ke fuskanta,

A wannan hirar da Aminiya ta yi da Mataimakiyar Shugaban Makarantar Kano Capital, Zulaihat Muhammad, ta bayyana mana irin ci gaba da aka samu a bangaren ilimin mata a da, da kuma yanzu, da ma irin kalubalen da ilimin mata ke fuskanta, musamman ma Arewacin Najeriya.