Fitaccen mawaki kuma Shugaban kungiyar 13×13, Dauda Kahutu Rarara, ya raba tallafin kudi ga wasu mambobin masana’antar fina-finan Hausa ta Kannywood a farkon makon nan.
Aminiya ta kalato muku wasu kayatattun hotunan yadda rabon ya wakana kamar haka.

Umar Malumfashi da Isa Bello Ja, tare Balarabe Jaji (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)

Malam Nata’ala tare da Bashir Bala Ciroki (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)

Magaji Mijinyawa na Gidan Badamasi (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)

Bala Anas da Balarabe Muhammad (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)

Kabiru Maikaba (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)

Muhammad Inuwa da Ado Ahmed Gidan Dabino (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)

Hajara Usaman da Aisha Humaira daga kwamitin shirya taro (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)

Safiya Kishiya da Lubabatu Madaki da kuma Saratu Gidado. (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)

Dan Azumi Baba Kamaye da Matshin Jarumi da kuma Maigari na Dadinkowa (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)

Yahanasu Sani da Zahra Muhammad Adaman Kamaye da Ali Gumzak dan kwamitin shirya taro (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)

Adamu kwabon masoyi, da Abdullahi Zakari Ligidi, da kuma Baba Sogiji (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)

MC Sharukhan

Idris Shua’ibu Lilisco, Manasara U/uku Kabiru Makaho (Hoto: Abdurrahman Balarabe Tela)