✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rasha ta yi harbin gargadi kan jirgin yakin Birtaniya

Rasha ta yi harbin gargadi a gaban jirgin ruwan yakin Birtnaiya mai suna British Royal Navy HMS, bayan ya kutsa cikin yankin ruwayen Rashan a…

Rasha ta yi harbin gargadi a gaban jirgin ruwan yakin Birtnaiya mai suna British Royal Navy HMS, bayan ya kutsa cikin yankin ruwayen Rashan a tekun Baharul Aswad.

Sannan wani jirgin saman yaki na Rashar ya jefa boma-bomai a kan hanyar jirgin ruwan na Birtaniyar da nufin tare numfashinsa, a cewar ma’aikatar tsaron kasar ranar Laraba.

Kamfanin dillancin labarai na Rashar (Interfax) ya ruwaito ma’aikatar na cewa daga bisani jirgin ruwan naq Birtnaiyar ya fice daga yankin ruwayen Rashar bayan ya kutsa da nisan kilomita uku.

A dakaci karin labarin.