Iyalan Gwamnan Jihar Taraba da ke jinya a kasar Jamus Mista danfulani danbaba Suntai sun koka kan yadda gwamnatin jihar da Gwamnatin Tarayya suka ajiye su a gefe kan matsalar rashin lafiyar dan uwan nasu.
Rashin lafiyar Suntai: An yi watsi da mu- Iyalansa
Iyalan Gwamnan Jihar Taraba da ke jinya a kasar Jamus Mista danfulani danbaba Suntai sun koka kan yadda gwamnatin jihar da Gwamnatin Tarayya suka ajiye…