Rikicin shugavanci na kawo tarnaki ga kungiyar sintiri – ‘Ya’yan kungiya | Aminiya

Rikicin shugavanci na kawo tarnaki ga kungiyar sintiri – ‘Ya’yan kungiya

An yi kira ga gwamnatin tarayya  xa ta xauki mataki ingantacce xomin kawo karshen rikicin xa ya xavaivaye kungiyar sintiri ta kasa wato Vigilante Group of Nigeria (VGN) xomin samun cikakkiyar xamar guxanar xa ayyukanta na taimaka wa hukumomin tsaro wajen kare rayuka xa kuma xukiyoyin al’umma.

Wannan roko ya fito ne xaga wasu  xaga  cikin ’ya’yan kungiyar xa ke Jihar kano  Malam Axo Gona  xa  Haruna gwamnati  a zantawarsu xa wakilin mu vayan sun kammala aikin tavvatar xa  tsaro a wasu masallatan juma’a,  inxa suka sanar xa cewa rikicin shugavanci a mataki na kasa xa ake yi tsakanin shugavan kungiyar ta VGN Alhaji Ali Sakkwato xa kuma vangaren Usman Jahun ya na kawo matsala ga kungiyar kuma akwai vukatar gwamnatin tarayya ta gaggauta shiga tsakani xomin  ganin an  kawar xa wannan matsala ta rikicin shugavan ci a kungiyar.

Haka kuma sun nunar xa cewa rikicin xa ake yi tsakanin Usman  Jahun xa Ali Sakkwato ya haifar xa koma vaya a harkokin kungiyar sannan ana samun varaka a wajen va xa umarnin aiki wanxa hakan na kawo wa ayyukan kungiyar tarnaki,  inxa suka vukaci hukumomin tsaro xa ma’aikatar harkokin cikin gixa ta kasa xa xukkanin masu ruwa xa tsaki a fannin tsaro xa su taimaka wajen kawo karshen wannan rikici tsakanin vavvan kwamanxan kungiyar  wanxa  aka  sani wato  Alhaji Ali Sakkwato xa kuma Usman Jahun wanxa yake ikirarin cewa shi ne kwamanxa.

xaga karshe, ’yan vangar sun sanar xa cewa a fannin tsaro ana vukatar samun umarni xa murya xaya, xon haka yana xa kyau a xuvi wannan lamari ta yaxxa  za a  sami xamar inganta kungiyar musamman ganin cewa akwai mamvovin ta a kowane lungu xa sako na faxin kasar nan inxa suke guxanar xa ayyukan tsaro xare xa rana tun xa aka kafa ta visa jagorancin mutane masu kishin kasa irin su Alhaji Ali Sakkwato waxanxa suka saxaukar xa xukiyar su xomin tavvatar xa kafuwar kungiyar a kasa vaki xaya.