✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Rufe Jami’o’i: Gwamnati Ba Ta So Ta Yi Wa ASUU Karya —Abdullahi Adamu

Shugaban Jam’iyar APC na Kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce matsayar da Kungiyar Malaman Jami’a (ASUU) ta dauka abu ne da zai yi wuya a…

Shugaban Jam’iyar APC na Kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce matsayar da Kungiyar Malaman Jami’a (ASUU) ta dauka abu ne da zai yi wuya a daidaita a kai.

Ya fadi hakan ne a wata hira da ya yi da Aminiya a Abuja, inda ya ce gwamnati ba ta so ta yi wa malaman jami’a karya ne, don haka take lalubo wasu hanyoyin sasantawa da kungiyarsu.