Rundunar Hadin Gwiwa don Samar da Zaman Lafiya a Jihar Yobe (JTF) ta kama wasu ’yan sandan kwantar da tarzoma biyu da ake zargin da yi wa wata matar aure mai ciki fyade a garin Damaturu.
Rundunar JTF ta kama ’yan sanda biyu kan zargin yi wa mai ciki fyade a Damaturu
Rundunar Hadin Gwiwa don Samar da Zaman Lafiya a Jihar Yobe (JTF) ta kama wasu ’yan sandan kwantar da tarzoma biyu da ake zargin da…