✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Rundunar tsaro ta karyata kisan gillar Maiduguri

Rundunar tsaro ta hadin gwiwa (JTF) da ke jihar Borno ta karyata zargin da ake yi cewa jami’anta sun yi wa mutane 30 kisan gilla,…

Rundunar tsaro ta hadin gwiwa (JTF) da ke jihar Borno ta karyata zargin da ake yi cewa jami’anta sun yi wa mutane 30 kisan gilla, tare da bayar da tabbacin cewa duk sojan da aka kama ya wuce iyaka za a hukunta shi.