Rundunar ’Yan sandan Jihar Legas a karkashin jagorancin Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Malam Umaru Manko ta karrama wasu fitattun ’yan Arewa mazauna Jihar Legas.
Rundunar ’Yan sanda ta karrama wasu fitattun ’yan Arewa mazauna Legas