✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Sabon Kwamishinan ’Yan sandan Kaduna ya nemi a ba shi hadin kai

Sabon Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Kaduna Mista Olufemi O. Adenaike ya bukaci hadin kai da goyon bayan manema labarai don samar da tabbataccen zaman lafiya…

Sabon Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Kaduna Mista Olufemi O. Adenaike ya bukaci hadin kai da goyon bayan manema labarai don samar da tabbataccen zaman lafiya a jihar.