✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sabon Shirin Aminiya na WATA SABUWA

Jaridar Aminiya ta ƙaddamar da sabon shirin nishaɗi mai suna Wata Sabuwa. Shirin zai riƙa kawo muku labarai da rahotanni daga masana’antun fina-finai da waƙoƙi…

Jaridar Aminiya ta ƙaddamar da sabon shirin nishaɗi mai suna Wata Sabuwa.

Shirin zai riƙa kawo muku labarai da rahotanni daga masana’antun fina-finai da waƙoƙi na gida da ma na sauran ƙasashen duniya.