Daily Trust Aminiya - Safarar Mutane: Damuwar Duniya Kan Yadda Najeriya Ta Ciri Tu

Ofishin Hukumar NAPTIP mai yaki da safarar mutane a Najeriya

Safarar Mutane: Damuwar Duniya Kan Yadda Najeriya Ta Ciri Tuta

Albarkacin Ranar Yaki da Safarar Mutane ta Duniya, wadda ke fadowa ranar 30 ga watan Yuli, an ja kunnen hukumomin Najeriya da su dauki matakin gaggawa don kawo karshen lamarin.

Hukumar Kula da  Kaurar Jama’a ta Duniya, wadda ta yi kiran, ta ce Najeriya ce kasar da ta fi yawan mutanen da ake safarar su a duniya.

Karin Labarai