✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Sai an daina cin hanci a kasar nan zan bar hawa keke – Dokta Sani Waziri

Dokta Sani Waziri kwararre ne a fannin kimiyyar aikin gona da ilmin kwari da tsirrai, tsohon ma’aikacin  Ma’aikatar Gona ta Tarayya kuma sojan sa-kai a…

Dokta Sani Waziri kwararre ne a fannin kimiyyar aikin gona da ilmin kwari da tsirrai, tsohon ma’aikacin  Ma’aikatar Gona ta Tarayya kuma sojan sa-kai a yakin Biafra, ya yi karatu a Legas da New York ta kasar Amurka da Ingila,