✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Sai an zabi shugabannin CPC a Kano za mu kammala aikinmu – Dokta Abubakar

Bayan watanni da kafa kwamitin daidaita al’amura a Jam’iyyar CPC a Jihar Kano, shugaban kwamitin Dokta Muhammad Mahmoud Abubakar ya bayyana wa Aminiya cewa da…

Bayan watanni da kafa kwamitin daidaita al’amura a Jam’iyyar CPC a Jihar Kano, shugaban kwamitin Dokta Muhammad Mahmoud Abubakar ya bayyana wa Aminiya cewa da zarar sun gudanar da zaben shugabannin jam’iyyar,