✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sakamakon wasannin Firimiya na ranar Laraba

A jiya Laraba ne aka karasa wasannin mako na 37 a gasar Firimiyar Ingila inda aka fafata a wasanni shida.   Everton 1 Wolverhampton 0…

A jiya Laraba ne aka karasa wasannin mako na 37 a gasar Firimiyar Ingila inda aka fafata a wasanni shida.

 
Everton 1 Wolverhampton 0
Newcastle United 1 Sheffield United 0
Tottenham Hotspur 1 Aston Villa 2
Crystal Palace 1 Arsenal 3
Burnley 0 Liverpool 3
West Bromwich Albion 1 West Ham United 3

A ranar Lahadi za a karkare wasannin Firimiyar bana inda za a fafata wasanni 10 lokaci guda.

Tuni kulob din Manchester City ta riga ta lashe kofin ana mako na 36 inda ta ci Newcastle 4 da 3.
Manchester United c eke biye da ita a matsayi na biyu da maki 71.
Yayin da Chelsea da Liverpool da Leicester City ke karakainar neman gurbi kai tsaye zuwa gasar Zakarun Turai.
Chelsea na mataki na uku da maki 67, sai Liverpool a mataki na hudu da mataki 66 inda Leicester ke mataki na biyar da maki 66.
A bangaren wadanda suka sauka daga gasar Firimiyar kuwa Sheffield United da West Brom da kuma Fulham za su koma buga gasar League one.