✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sallar Bana: Mazauna Abeokuta sun yi salla a kulle

A daidai lokacin da al’umar Musulmi ke ci gaba da shagulgulan Sallah karama, a wani yanayi na annobar coronavirus da ta sauyawa shagulgulan sallar fasali…

A daidai lokacin da al’umar Musulmi ke ci gaba da shagulgulan Sallah karama, a wani yanayi na annobar coronavirus da ta sauyawa shagulgulan sallar fasali a fadin duniya.

A Abeokuta mazauna jihar Ogun sun yi nasu sallar Idin ne a halin kulle, biyo bayan matakan da gwamnan jihar Dapo Abiodun ya dauka na kulle jihar a kokarinsa na yaki da yaduwar annobar.

Masallatan Idi a Abeokuta sun kasance a rufe, kana jama’ar yankin sun yi sallar su ne a gida cikin hakuri duba da rashin armashin sallar.

Ga dai wasu daga cikin hotunan

yadda lamarin ya kaya a Birnin Abeokuta.