✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Sama wa matasa aiki zai magance fadace-fadace – Sarkin Lafiya

Mai martaba Sarkin Lafiya a Jihar Nasarawa, Alhaji Isa Mustapha Agwai na daya ya shawarci gwamnatin jihar ta samar wa matasa aikin yi don magance…

Mai martaba Sarkin Lafiya a Jihar Nasarawa, Alhaji Isa Mustapha Agwai na daya ya shawarci gwamnatin jihar ta samar wa matasa aikin yi don magance rikice-rikice a tsakanin al’ummar jihar.