✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Sanusi Lamido da rage yawan ma`aikata: Maganin kada a yi, kada a fara

Tun a ranar Talatar makon da ya gabata bayan Gwamnan Babban Banki Alhaji Sanusi Lamido Sanusi ya gabatar da jawabi a wajen taron kasuwar hannun…

Tun a ranar Talatar makon da ya gabata bayan Gwamnan Babban Banki Alhaji Sanusi Lamido Sanusi ya gabatar da jawabi a wajen taron kasuwar hannun jari, karo na biyu a Legas,