Daily Trust Aminiya - Sarkin Bichi ya kai ziyara Fadar Shugaban Kasa
Subscribe

Lokacin da Sarkin Bichi Nasiru Ado ya kai ziyara fadar shugaban kasa.

Sarkin Bichi ya kai ziyara Fadar Shugaban Kasa

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya karbi bakuncin Sarkin Bichi Alhaji Nasiru Ado Bayero.

Lokacin da Sarkin Bichi Alhaji Nasiru Ado ya kai ziyara Fadar Shugaban Kasa.

Sarkin Bichi, ya kai ziyarar ta musanman zuwa Fadar Shugaban Kasar da ke birnin  Abuja ce a ranar Asabar.

Ziyara ta farko ke nan da Sarkin ya kai Fadar Shugaban Kasa tun bayan nada shi a matsayin Sarkin Masarautar Bichi da ke Jihar Kano.

Alhaji Nasiru Ado Bayero, ya gaji kujerarsa a Masarautar Bichi ce bayan Sarkin Kano na yanzu Alhaji Aminu Ado Bayero ya zama sabon Sarkin Kano sakamakon tsige tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ll.

More Stories