✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sarkin Musulmi ya bukaci Alhazai su ci gaba da yi wa kasa addu’ar zaman lafiya

Mai alfarma Sarkin Musulmi kuma Amirul Hajji na Najeriya, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya nemi Alhazan Najariya da suka sauke farali a bana su ci…

Mai alfarma Sarkin Musulmi kuma Amirul Hajji na Najeriya, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya nemi Alhazan Najariya da suka sauke farali a bana su ci gaba da yi wa kasar nan addu’ar zaman lafiya domin ta fita daga cikin halin rashin tsaro.