Mai alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar kolin kan Al’amuran Addinin Musulunci ta Najeriya Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya nemi Musulmi su ci gaba da kasancewa masu kaunar zaman lafiya a tsakaninsu
Sarkin Musulmi ya nemi Musulmin Najeriya su ci gaba da zaman lafiya
Mai alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar kolin kan Al’amuran Addinin Musulunci ta Najeriya Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya nemi Musulmi su ci gaba da…