Shafin Aminiya ya dawo | Aminiya

Shafin Aminiya ya dawo

    Sagir Kano Saleh

Muna ba wa jama’a hakuri game da rashin samun sabbin labarai a wannan shafin namu na tsawon mako guda.

Hakan ya faru ne saboda wasu abubuwa da suka sha mana kai.

Amma yanzu komai ya daidaita kuma cikin yardar Allah za mu ci gaba da wallafa labarai masu kayatarwa kamar yadda aka saba.

Shafukanmuna sa da zumunta masu adireshin @Aminiyatrust a Facebook, Instagram da Twitter za su ci gaba da kawo muku kayatattun abubuwa, inda a nan za ku iya yin tsokaci ko ba da shawara.

Muna godiya da fahimta da goyon bayan da muke samu daga gare ku.