Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Kaduna, Mohammad Jinjiri Abubakar ya ta’allaka yawan aikata laifuffuka da matasa ke yi a kasar nan kan shan miyagun kwayoyi da suke yi.
Shaye-shaye ke sa matasa aikata laifuffuka – Jinjiri Abubakar
Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Kaduna, Mohammad Jinjiri Abubakar ya ta’allaka yawan aikata laifuffuka da matasa ke yi a kasar nan kan shan miyagun kwayoyi da…