Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya yaba wa malamai 482 masu tafsiri
Sheikh Jingir ya yaba wa malaman da suka gabatar da tafsirin azumin watan Ramadan