✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Shekara 60 rabona da garinmu -Dattijo

Dattijon da ya shekara 60 a Kudu bai je garinsu ba, ya ba da labarin yadda ya koma garin nasu da ke Jihar Kano. Malam…

Dattijon da ya shekara 60 a Kudu bai je garinsu ba, ya ba da labarin yadda ya koma garin nasu da ke Jihar Kano.

Malam Sa’idu mai shekara 90 ya bar iyalansa a garin Damau, tun kafin Najeriya ta samu ’yancin kai, a lokacin yana dan shekara 20, bai koma gida ba sai a makonnin da suka wuce.