Tsohon Shugaban kasar Tunusiya Zine Al Abidine Ali da guguwar neman sauyi ta hambarar daga karagar mulki a shekarar 2011, ya amince zai mika kadarorinsa da ke kasar Switzerland ga gwamnatin kasar Tunusiya.
Shugaba Ben Ali zai mayar da kadararsa ga gwamnatin kasar Tunusiya
Tsohon Shugaban kasar Tunusiya Zine Al Abidine Ali da guguwar neman sauyi ta hambarar daga karagar mulki a shekarar 2011, ya amince zai mika kadarorinsa…