Shugaban kasar benezuela, Mista Hugo Chabez ya yi alkawarin zama “shugaba nagari,” sannan ya nemi hadin kan ’yan adawa, bayan da aka tabbatar da shi a matsayin wanda ya lashe zaben kasar.
Shugaba Chabez ya nemi hadin kan ’yan adawa
Shugaban kasar benezuela, Mista Hugo Chabez ya yi alkawarin zama “shugaba nagari,” sannan ya nemi hadin kan ’yan adawa, bayan da aka tabbatar da shi…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Thu, 11 Oct 2012 18:13:05 GMT+0100
Karin Labarai