✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Sakamakwon Zaben Gwamnonin Najeriya Na 2023 (Alkaluma Daga:INEC)

Shugaba Mandela ya yi farin cikin ganin hotonsa a sababbin kudin Afirka ta Kudu

Mista Nelson Mandela, tsohon Shugaban Afirka ta Kudu bakar fata na farko, ya yi matukar farin cikin ganin hotonsa a jikin sababbin takardun kudin kasar…

Mista Nelson Mandela, tsohon Shugaban Afirka ta Kudu bakar fata na farko, ya yi matukar farin cikin ganin hotonsa a jikin sababbin takardun kudin kasar da aka buga kwananan.