‘Siffanta ’yan wasa da rawar da suka taka a fim kalubale ne a gare ni’ | Aminiya

‘Siffanta ’yan wasa da rawar da suka taka a fim kalubale ne a gare ni’

    .

Asalin sunansa Aminu Shehu Usman, amma ana yi mishi lakabi da Aminu Mirror.

Sai dai kuma saboda rawar da ya taka a wasan kwaikwayon nan mai dogon zango na “Gidan Badamasi”, a yanzu Malam Zaidu ake kiran shi.

A wannan hira da ya yi da Aminiya, jarumin ya bayyana yadda ya samu lakabin “Mirror” da kalubalen da ya fuskanta a matsayinsa na dan fim.