✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

‘Siffanta ’yan wasa da rawar da suka taka a fim kalubale ne a gare ni’

Asalin sunansa Aminu Shehu Usman, amma ana yi mishi lakabi da Aminu Mirror. Sai dai kuma saboda rawar da ya taka a wasan kwaikwayon nan…

Asalin sunansa Aminu Shehu Usman, amma ana yi mishi lakabi da Aminu Mirror.

Sai dai kuma saboda rawar da ya taka a wasan kwaikwayon nan mai dogon zango na “Gidan Badamasi”, a yanzu Malam Zaidu ake kiran shi.

A wannan hira da ya yi da Aminiya, jarumin ya bayyana yadda ya samu lakabin “Mirror” da kalubalen da ya fuskanta a matsayinsa na dan fim.