✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Siyasar cin dunduniyar juna ce matsalar Yarabawa – Bode George

Uban Jam’iyyar PDP a jihohin Kudu maso Yamma, Cif Olabode George ya ce sai al’ummar Yarabawa da ke yankin Kudu maso Yamma sun bar dabi’ar…

Uban Jam’iyyar PDP a jihohin Kudu maso Yamma, Cif Olabode George ya ce sai al’ummar Yarabawa da ke yankin Kudu maso Yamma sun bar dabi’ar nan ta yi wa juna bi-ta-da-kulli ne kadai kasar nan da kuma yankin za su ci gaba.