✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Soja ya harbe direban tanka saboda hana shi fetur

Wani soja ya harbe wani direban tanka mai suna Isa Muhammed mutumin Birnin Kebbi a ranar Litinin da ta gabata saboda ya ki sam masa…

Wani soja ya harbe wani direban tanka mai suna Isa Muhammed mutumin Birnin Kebbi a ranar Litinin da ta gabata saboda ya ki sam masa man fetur.