✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 35 a Yobe

A samamen sa’o’i 48 da jami’an tsaron hadin gwiwa (JTF) suka kaddamar a ranakun Asabar da Lahadin da suka gabata a garuruwan Potiskum da Damaturu…

A samamen sa’o’i 48 da jami’an tsaron hadin gwiwa (JTF) suka kaddamar a ranakun Asabar da Lahadin da suka gabata a garuruwan Potiskum da Damaturu a Jihar Yobe, sojoji sun ce sun halaka mutum 35 da suke zargin ’yan kungiyar Jama’atu Ahlis Sunnah Lid Da’awati Wal Jihad ne