✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Sojoji sun raba faifan wa’azin Sheikh Ja’afar kan Boko Haram a masallaci

A ranar Juma’ar da ta wuce wadansu sojoji a Kaduna sun yi ta raba wa mutane faifan CD da marigayi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam ya…

A ranar Juma’ar da ta wuce wadansu sojoji a Kaduna sun yi ta raba wa mutane faifan CD da marigayi Sheikh Ja’afar Mahmud Adam ya yi bayani kan ’yan kungiyar Jama’atu Ahalis Sunnah Lidda’awati Wal Jihad da aka fi sani da Boko Haram a masallaci.