A ranar Juma’ar makon jiya ce jami’an tsaron hadin gwiwa (JTF) suka sake bankado wani gida da suka ce ana hada bama-bamai a Layin Bula da ke Kwanar Shahada Jushin Zariya a Jihar Kaduna.
Sojoji sun sake gano wani gida da ake hada bama-bamai a Zariya
A ranar Juma’ar makon jiya ce jami’an tsaron hadin gwiwa (JTF) suka sake bankado wani gida da suka ce ana hada bama-bamai a Layin Bula…
-
Daga
Olusegun Mustapha
Fri, 14 Dec 2012 8:50:04 GMT+0100
Karin Labarai