Daily Trust Aminiya - Soke SARS shi ne matakin farko, inji Buhari
Subscribe
Dailytrust TV

Soke SARS shi ne matakin farko, inji Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce sa rushe FSARS shi ne matakin farko a gyare-gyaren da za a yi wa Rundunar ’Yan Sandan Najeriya.