Wata matar aure mai suna Halimatus Sa’adiyya wadda ta taho daga gidan mijinta da ke Kafin-Koro a karamar Hukumar Paikoro a Jihar Neja, don ta’aziyya ga gwaggonta a kauyen Maje da ke wajen Suleja ta rasa ranta
Ta rasu a kokarin ceto danta daga wutar tankar fetur
Wata matar aure mai suna Halimatus Sa’adiyya wadda ta taho daga gidan mijinta da ke Kafin-Koro a karamar Hukumar Paikoro a Jihar Neja, don ta’aziyya…