Ta’aziyyar Jummai Abubakar Tafawa Balewa | Aminiya

Ta’aziyyar Jummai Abubakar Tafawa Balewa

    Mohammed Chindo

Assalamu alaikum Edita da fatan dukkan ma’aikatanku suna lafiya. Don Allah ku mika min sakon ta’aziyata zuwa ga duk jama’ar Jihar Bauchi da  kasa baki daya dangane da rasuwar mai dakin tsohon Firayi Ministan Najeriya Hajiya Jummai Abubakar Tafawa Balewa. Allah Ya jikanta da rahama idan ta mu ta zo, Allah Ya sa mu cika da kyau da imani.

Daga Sani Mohammed Chindo. Unguwar Karofin Madaki, Bauchi, 0803091891