APC ma na zargin PDP mai mulkin jihar Adamawa ta ta jibge takardun zaben da aka dangwale da sakamakon zaben jabu a ciki