Rasha ta kaddamar da atisayen bayan ta yi watsi da zargin da Amurak ta yi cewa Mosko ta kammala shirin mamaye Ukraine.