Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce duk da cewa shi Babarbare ne, ya damu da yadda cutar coronavirus ke ci gaba da kama mutane…